تفسير ابن كثر - سورة الفاتحة الآية 1 | تواصل | القرآن الكريم

مرحباً بك زائرنا الكريم .. لك حرية الإستفادة والنشر

Surah Al-Qari'ah ( The Striking Hour )

Select reciter

Hausa

Surah Al-Qari'ah ( The Striking Hour ) - Aya count 11
Facebook Twitter Google+ Pinterest Reddit StumbleUpon Linkedin Tumblr Google Bookmarks Email
الْقَارِعَةُ ( 1 ) Al-Qari'ah ( The Striking Hour ) - Aya 1
Mai ƙwanƙwasar (zukata da tsõro)!
مَا الْقَارِعَةُ ( 2 ) Al-Qari'ah ( The Striking Hour ) - Aya 2
Mẽnẽ ne mai ƙwanƙwasa?
وَمَا أَدْرَاكَ مَا الْقَارِعَةُ ( 3 ) Al-Qari'ah ( The Striking Hour ) - Aya 3
Kuma me ya sanar da kai abin da ake ce wa mai ƙwanƙwasa?
يَوْمَ يَكُونُ النَّاسُ كَالْفَرَاشِ الْمَبْثُوثِ ( 4 ) Al-Qari'ah ( The Striking Hour ) - Aya 4
Rãnar da mutãne za su kasance kamar 'ya'yan fari mãsu wãtsuwa.
وَتَكُونُ الْجِبَالُ كَالْعِهْنِ الْمَنفُوشِ ( 5 ) Al-Qari'ah ( The Striking Hour ) - Aya 5
Kuma duwãtsu su kasance kamar gãshin sũfin da aka saɓe.
فَأَمَّا مَن ثَقُلَتْ مَوَازِينُهُ ( 6 ) Al-Qari'ah ( The Striking Hour ) - Aya 6
To, amma wanda ma'aunansa suka yi nauyi.
فَهُوَ فِي عِيشَةٍ رَّاضِيَةٍ ( 7 ) Al-Qari'ah ( The Striking Hour ) - Aya 7
To, shi yana a cikin wata rayuwa yardadda.
وَأَمَّا مَنْ خَفَّتْ مَوَازِينُهُ ( 8 ) Al-Qari'ah ( The Striking Hour ) - Aya 8
Kuma amma wanda ma'aunansa suka yi sauƙi (bãbu nauyi).
فَأُمُّهُ هَاوِيَةٌ ( 9 ) Al-Qari'ah ( The Striking Hour ) - Aya 9
To, uwarsa Hãwiya ce.
وَمَا أَدْرَاكَ مَا هِيَهْ ( 10 ) Al-Qari'ah ( The Striking Hour ) - Aya 10
Kuma me ya sanar da kai mece ce ita?
نَارٌ حَامِيَةٌ ( 11 ) Al-Qari'ah ( The Striking Hour ) - Aya 11
Wata wuta ce mai zafi.
Facebook Twitter Google+ Pinterest Reddit StumbleUpon Linkedin Tumblr Google Bookmarks Email


Select language



Select surah


شبكة تواصل العائلية 1445 هـ
Powered by Quran For All version 2
www.al-naddaf.com ©1445h